Kungiyoyin ingila Guda Biyu sun Nuna sha'awa Dan Wasan Bayer munchi
Manchester United da Arsenal duk suna sha'awar sayen dan wasan Bayern Munich Corentin Tolisso bayan da zakarun Bundesliga suka rage farashin da suke nema, Akan Dan Wasan nasu kamar yadda rahotanni suka bayyana.
Kungiyoyin Firimiya guda biyu suna kasuwa don kawo wani sabon dan wasan tsakiya a wannan bazarar,
Ole Gunnar Solskjaer ya Gama Gyaran da zai yi a Bangaren baya yanzu dan Wasan Tsakiya suke bukata,
Mai Horar da kungiyar Arseenal Mikel Arteta yana son karfafa Kungiyr shi, musamman ma tsakiyar kungiyar
Yanzu za su iya fuskantar tangarda don gwada Tolisso, tare da Bild ta ba da rahoton cewa Bayern tana son sayar da dan wasan mai shekara 27 kan € 10million kawai (£ 8.5m).
Yanzu dai lokaci ne kawai zai Nuna wacce zata dauke shi,
Bayan cimma yarjejeniya da joe willock kungiyar newcastle ta tuntubi arsenal akan rob holding
Newcastle tana son arsenal ta abata aron dan wasan saidai arsenal batada sha'awar bada aro saidai in saye zatai akan £20 million kungiyar ta Arseenal Tafi Bukatar kudi fiye da Bana Aron Dan Wasan