Shawarwari da kungiyoyi Wasan Kwallon kafa na wasan Premier League na ci gaba da Kai gwiwa kasa kafin a yi duk wani wasa mataki ne mai tsauri akan Shirin na yaki da wariyar launin fata da Yake Faruwa Acikin kwallon kafa.
Kungiyoyin sun ce
A matsayinmu na ƙungiya, muna goyan bayan shawarar da Yan suka yi kuma muna alfahari da ganin ci gaba da wannan aikin akan wariyar launin fata ba kawai a cikin ƙwallon ƙafa ba, har ma a cikin al'umma.Da wasu lamaura na Rayuwa ingila Bata Goyan bayan wariyar launin Fata Duk da Kwanan An yiwa wasu daga cikin Yan Wasan Tawagar kasar Da suka wakilici kasar a Wasan TURAI da Aka Buga
Sakamakon zabe na baya -bayan nan ya nuna cewa kashi 72% na ganin wariyar launin fata matsala ce a kwallon kafa.
Kuri'a ta nuna buga "Jaruman Filaye", bikin magoya baya da ke aiki tare don adawa da mulkin kama -karya da wariyar launin fata a duniya.
wasu daga cikin magoya bayan Arsenal' sun Ajiye Tarin sakonin na Kara karfin gwiwa ga Dan Wasan ingila da Arsenal saka bayan kalaman wariya da ya Fuskantar
Dan Wasan Arsenal'willock Yana Gab da Barin kungiyar Arseenal zuwa wata kungiyar