TSOHON KOCIN ARSENAL YA FADI BABBAN NADAMAR DA YAYI

Shararran Mai Horarwa dan kasara France da ya jagoranci wata  kungiya a Kasar Japan  Arsene Wenger Wanda ya kwashe Shekaru 22 a kungiyar Kwallon kafa ta Arsenal ya samu Nasararo da Dama acikin kungiyar yaci Kofin premier league 3  F A.cup  7 acikin kungiyar da sauran wasu kofinan da ya lashi a tarihin aikin shi acikin kungiyar Arsenal

Ya Bayyana wasu Abubuwa Guda Biyu da bazai iya mantawa dasu ba,


Tsohon Kocin na Arsenal yace
 babban nadamar da yayi   Arsenal: a itace ta Rashin siyan Cristiano Ronaldo.
"Wenger yace Ina tsammanin zai yiwu,mu dauke shi  idan da mun kasance cikin sauri, 'yan kwanaki.
“Mun amince da daukar shi  Amma  Man Utd ta zo bayan kwana shida.ta dauki shi tabbas 
"A farkon sana'ata, Cristiano. Shine Rashin da Nayi 

A karshen rayuwata, ta Horarwa shine kin daukar  N'Golo Kante." Da Nayi Bayan na samu damar yin Hakan,

Ni kuwa nace kwara mah da Arsenal din Bata dauke so ba Dan wallahi da mun dibi takaici Rasa su Kamar Yadda muka Rasa song fabrigas Nasri da sauran Yan Wasan da muke Ganin zasu bamu Gudinmawa cikin Tawagar Arsenal Amma kungiyar ta siyar da su

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post