LABARIN WASANNI

Thomas Tuchel ya yi rashin nasara a wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai na UEFA tare da PSG - Paris Saint-Germain a kakar wasan da ta gabata sannan kuma aka kore shi 'da kungiyar Bayan ya Fara jagorantar su cikin sabuwar kakar Wasa

A ranar 26 ga Janairu, Kungiyar Kwallon kafa ta Chelsea ta maye gurbin  babban dan wasanta, Frank Lampard da Tuchel. A cikin wasanninsa 30 da yake jan ragama, ya ci nasara 19, ya yi kunnen doki shida, ya ci kwallaye 38 & 15 ya ci.

Ya doke Pep Guardiola (x3), Diego Simeone (x2), Zinedine Zidane, Carlo Ancelotti, Jose Mourinho & Jurgen Klopp. Ya sanya Chelsea cikin manyan kungiyoyi hudu na Premier league Bayan yazo ya Tarar da kungiyar tsakiyar teburin na premier league yayi Nasarar Kai su wasan karshe na cin Kofin FA inde yayi Rashin Nasara A Hannun kungiyar Leicester City  yanzu Kuma ya  lashe Kofin Turai karo na biyu.a Tarihin kungiyar ta Chalsea

Yan wasa kamar Mason Mount, Reece James, N'Golo Kante, Kai Havertz & Ben Chilwell sun Kara Samun dabaru da yawa kuma ya tabbatar Yana da dabaru Akan Wasanni
Ku Shiga Nan 
http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/05/shirye-shiryen-arsenal-da-arsenal.html

2000: Valencia
2002: B. Leverkusen
2004: Monaco
2006: Arsenal
❌ 2008: Chelsea
2019: Spurs
❌ 2020: PSG
❌ 2021: Man City

Kungiyoyi 8 na karshe da suka buga wasan farko a wasan karshe na cin Kofin Zakarun Turai duk sun yi rashin nasara.

 Eduardo Mendy ya zamo Mai tsaron raga Dan Nahiyar Africa na farko da ya Fara lashe gasar Zakarun Turai.

http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/05/vieira-ya-sake-yin-magana-game-da-siyan.html

 Dan Wasan Real Madrid Dani Ceballosdan mai shekara 24 na son ci gaba da zamansa a kungiyar a ta Real Madrid idan sun Ba shi dama a kakar wasa mai zuwa, ko kuma ya bar kungiyar gaba daya, bayan ya shafe shekara biyu a matsayin dan wasan aro a Arsenal. Mail

 A cewar Gazzetta dello Sport, kwanan nan kungiyar Roma ta gabatar da tayin farko na m 11m ga don Wasan Arsenal Granit Xhaka. Amma  Arsenal din suka gaya wa kungiyar ta Serie A cewa za su bukaci kudi da zai Kai  £ 17m don fara duk wata tattaunawa.ta Siyar da Dan Wasan

: Dan wasa Sergio Aguero ze kasance a birnin Barcelona nan da wasu 'yan a wanni domin a gwada lafiyarsa yakuma kammala sanya hannu na tsawon shekaru biyu a kungiyar daga yanzu har zuwa 2023.
Ku Shiga cikin Nan 
http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/05/tsohon-mai-horar-da-arsenal-arsen.html


Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post