BUYAKO SAKA YA BAYYANA DALILIN ZABAR INGILA AKAN NIGERIA

Shararran dan wasan Arsenal Kuma matashi da yake Kan lokacin shi yanzu, Kuma yana daya Daga cikin jagororin kungiyar ta Arsenal bukayo saka ya Bayyana wasu kalamai masu muhimmanci da kuma bada Hakuri ga Yan Nigeria ga Abinda yace


Buyako Saka : "Zaben Najeriya a kan Ingila abu ne mai tsauri. Iyalina duka sun kasance a Ingila har abada, zai zama abin ban mamaki a gare ni in saba da yanayin da ban taba shiga ba tun lokacin da na girma. duk takarduna sun bayyana cewa ni ingila nake  da fatan ’yan Najeriya za su fahimta, kamar lokacin da kake zaune da mahaifin babanka, tun kana karami sai mahaifinka ya bayyana a lokacin da ka riga ka girma mahaifinka kuma ka saka komai a rayuwarka.ga mahaifin sa ba za ka iya cewa zan tafi wurin mahaifina ba wanda bai taba zuwa gare ka ba." Sai lokacin daka girma zai zo"
Kuyi Hakuri Yan Nigeria Ni Ina zaune anan kuma ina yi maku Fatan Nasara a koda yaushe da Kuma cigaba Mai dorewa

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post