THIERRY HENRY YAYI MAGANA AKAN DAMAR DA ARSENAL TA SAMU,

Thierry Henry yayi magana akan damar da Arsenal ta samu,

Thierry Henry ya ce ya kamata a dauki kakar wasan Arsenal a matsayin ‘rashin nasara’ idan har ta kasa samun gurbi a Shiga cikin  hudu.na Farko na premier league


A halin yanzu Arsenal tana matsayi na shida amma tana da wasanni uku da bata buga ba, waɗanda  Manchester United da West Ham suke sama da su a matsayi na hudu da na biyar a teburi. Duk sun buga Basu,

Yan wasan Mikel Arteta sun buga Wasa mai kyau  akarawar su da  Wolves a


Tottenham da West Ham da kuma Manchester United duk sunyi watsi da maki a wasanninsu na karshen mako, yayin da Gunners din aka dage karawar da zatayi da Chelsea sabo da Chalsea sun Tafi buga gasar zakarun  duniya.,


A lokacin da yake magana akan wasanni na CBS, Henry ya jaddada mahimmancin nasarar da Arsenal ta samu a Wolves kuma ya ba da shawarar cewa tsohon kulob din na shi a yanzu yana da damar  tabbatar da matakin cancantar shiga gasar zakarun Turai.


"Abin da ya fi dacewa da Arsenal shi ne ba su buga wasa ba," in ji fitaccen tsohon dan wasan Arsenal da Faransa.

'Amma dole Arsenal ta je ta yi nasara a Wolves. Wannan babbar nasara ce, don haka akwai sauran wasanni da yawa a gaba.


'A gare ni, idan ba su yi ba, kamar yadda na fada a farkon kakar wasa, to zai zama kasawa"


Jamie Carragher ya yi la'akari da cewa tseren da akeyi  na neman matsayi na hudu zai 'sau ya kodayake yana jin Arsenal ce ke kan gaba wajan Samun Wannan damar 


"Ina ganin zai yi wahala West Ham ta shiga cikin hudun farko," in ji tsohon dan wasan bayan Liverpool da Ingila a Sky Sport.



Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post