RAHOTANNI DAGA KASAR FARANSA sun AKAN ALEXANDRE LACAZETTE

Rahotanni daga kasar Faransa sun bayyana cewa kungiyar kwallon kafa ta Lyon na shirin shirya wa Alexandre Lacazette kwantiragi mai tsoka domin komawarsa kungiyar.

Dan wasan mai shekaru 30, ya kasance dan wasan Arsenal da ake Amfani da shi cikin kowanne Wasa na 2021-22, inda ya buga wasanni 23 a dukkan wasannin da ya buga, inda ya ba da gudummawar kwallaye biyar Kuma shima ya ci biyar a gasar.
Kwantiragin Lacazette a filin wasa na Emirates zai kare ne a karshen watan Yuni, duk da haka, kuma ana kyautata zaton zai bar kungiyar ta Mikel Arteta a kyauta.a ƙarshen Shekara

A cewar ESPN, Lyon na Kokarin shawo kan Dan france ya koma kulob din, Inda ake Kokarin ba shi albashi mai tsoka.

A baya Lacazette ya wakilci tawagar Faransa a tsakanin 2003 da 2017, inda ya zo cikin matasa a kulob din kafin ya wakilci tawagar farko a wasanni 275 a duk gasa.

Dan wasan gaba ya ci kwallaye 70 sannan ya taimaka 33 a wasanni 193 da ya buga wa Arsenal, yayin da ya koma filin wasa na Emirates  akan kudi fan miliyan 46.5.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post