LABARAN ARSENAL SAFIYAR YAU JUMA'A

Fabrizio Romano ya ce Arsenal za ta iya siyar da dan wasan bayan Poland Jakub Kiwior a bazara.

Ana ci gaba da alakanta dan wasan da zai koma Italiya, inda AC Milan ke matukar sha'awar hazakarsa.

"Arsenal za ta iya sayar da Jakub Kiwior a wannan bazarar,  don wata muhimmiyar shawara."
Arsenal za ta sayi Bruno Guimaraes ne KAWAI idan farashin sa ya fadi. a kasa a kasuwa Ba za su kudin da ake so akan batun sakin sa na £100m ba

A hukumance: Kungiyoyin Premier sun kada kuri'a don ci gaba da amfani da VAR.

An kuma amince da a yi wasu gyara domin amfanin cigaban wasan da magoya baya da suke kallon wasannin

Kungiyoyin da ke ba da shaida akan  Manchester City sun hada da Manchester United, Arsenal, Fulham, Wolves, Brighton da Tottenham.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post