LABARAN ARSENAL ZALLAH

Fullham Na shirin biyan  £30m akan Eddier Inketiah a wannan kakar da zamu shiga.

Cewar Sunsport. Marko Silva ya maida inketiah a matsayin number 9 wanda yake so ya dauka domin tunkaran kakar wasa mai xuwa. Fulham sunyi kokarin su dauki dan wasan a shekara da ta wuce sai dai mai horar da kungiyar Arsenal Mikel Arteta yaqi amince
Rahotanni da dama sun bayyana cewar Arsenal tana gaf da cimma yarjejeniyar ɗaukar ɗan wasan Rb Leipzeg Benjamin Sesko akan kuɗi €45m.
Ɗan wasan gaba ya amince da komawa ƙungiyar ta Arewacin London. Kuma kaɗan ya rage ta kammala ɗaukar sa in ji Mirror Sport.

Rahotanni sun bayyana cewa Mikel Arteta na shirin zama daya daga cikin masu horar da ‘yan wasan da ke karbar albashi mafi tsoka a gasar Premier, inda ake sa ran sabon kwantiraginsa zai kai sama da fam miliyan 10 a shekara.

Abin da Thomas Partey ke so shi ne ya ci gaba da zama a Arsenal a wannan bazarar, duk da rade-radin da ake yi na siyar da shi acikin musayar 'yan wasa da ke alakanta shi da barin kungiyar. A wannan bazarar 

kungiyar  Arsenal bata da niyar yin wata tattaunawa kan tsawaita kwantiragin  Partey

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post