Shararran dan wasan Africa da yake taka Leda a kasar ingila cikin birnin London dan kasar Ghana Thomas ya samu wata karramawa ta musamman daga Magoya bayan Arsenal dake kasar Mali sun nuna mai soyayya da kuma kyauna , a kasar ta Mali
A yau ne Ghana za ta kara da Mali a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya. da kasashe suke fafatawa
Ibrahim Musa Funtua