ARSENAL NA KYAUTATA ZATO DAUKAR BENJAMIN SESKO DAGA LEIPZING


ARSENAL NA KYAUTATA ZATON DAUKAR SESKO

kungiyar kwallon kafa ta Arsenal nada kwarin gwiwar cewa Dan wasan gaba na Rb lepzing zai zabesu akan Cheese da Manchester united

Arsenal wadda ta kare a Nabiyu A gasar Firimiya data gabata ta bazama Neman Dan wasan gaba wanda ya kware wajen saka kwallo a raga ta kowane hali inda tunanin Arsenal da lissafinsu yakare akan Dan wasan gaban Lepzing Watau Benjamin Sesko saidai wasu rahotanni sunce Arsenal din tana fuskantar kalubale daga Chelsea dakuma Manchester united saidai dukda haka Arsenal nada kwarin gwiwa cewa Benjamin Sesko zai zabesu

Menene fatan ku?


✍️✍️✍️
Ibrahim Musa Funtua

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post