ARSENAL VS LIECESTER CITY HEAD TO HEAD!!
Tarihin wasa tsakanin Arsenal da Liecester City a gasar Primier League.
Arsenal da Liecester City sun hadu a gasar Primier League sau....
32.
Arsenal tayi nasara akan Liecester City sau 19.
Liecester City sun yi nasara akan Arsenal sau 5.
Anbuga chanjaras (Draw) sau..
9.
Arsenal sunyi nasarar a gidansu sau
13
Liecester City sunyi nasara a gidansu sau
4.
Arsenal sunyi nasara a gidan Liecester City sau..
6.
Liecester City sunyi nasara a gidan Arsenal sau..
1.
Haduwa ta farko tsakanin kungiyoyin biyu anyita ne a ranar...
23/November/1994 Inda Liecester tayi nasara akan Arsenal daci 2-1.
Haduwa ta karshe shine wadda akayi a ranar....
13/3/2022. Arsenal ta doke Liecester City daci 2-0.
Arsenal ta zura kwallaye guda....
65 a ragar Liecester City a haduwa 32.
Liecester City sun zura kwallaye guda...
33 a ragar Arsenal a wasanni 32.
A takaice dai Arsenal tana bin Liecester City bashin nasara (Wining)...
14.
Suna bin Liecester City bashi kwallaye....
32.
Nasara mafi girma da Arsenal ta samu akan Liecester City shine wadda suka cisu 6-1 a shekarar 20/12/2000.
Henry Yaci kwallaye uku a wannan wasan,
Viera, Tonny Adams, da kuma Ljunberg kowanne yaci kwallo daya, daya.
Gobe Asabar idan Allah yakaimu Arsenal vs Liecester City.
✍️✍️✍️
Prince Tije