Mikel Arteta: Akan gabatar da Saliba ga tawagar yan wasan Arsenal.
Yan wasan suna matukar son shi saboda yana son a yi masa gyara akan duk wani abu da akaga yayi kuskure, abashi horo mai kyau, burinsa shi ne ya kara gogewa.
Arteta a kan kwantiragin Saliba: Za mu magance duk waɗannan batutuwa. Edu da hukumomin kungiyar za su magance duk matsalolin da zamu iya fuskanta. Muna son 'yan wasan da zasu kasance aciki farin ciki.
[
Mikel Arteta akan Fabio Vieira: Muna gwada shi (Fabio Vieria) a tisaye a wurare daban-daban. (Positions) Dan wasan baya son yazama wuri (Position) daya ne kawai za'a dinga amfani dashi.
[
Mikel Arteta akan Kasuwar musanye yan wasa: Har yanzu a shirye muke mu kammala gyara tawagar yadda muke so.
Muna son kara wani abu mai girma kuma muna son nemo mafita ga wasu 'yan wasan da bazamuyi amfani dasu ba.