ARTETA YA MAGANU AKAN GABRIEL JESUS!

Arteta akan Gabriel Jesus: A binda nafara ji lokacin da nagashi yadawo daga hutun dan tun karar wannan kakar wasan wani abune na daban. Bazan iya bayyana irin yanayin da nagashi ba. Wani irin kuzari da karfi yasha banban da yadda nasanshi a baya.

Ya sauya gaba daya.

Arteta akan Eddie Nkethia: Bazanyi magana akan irin wadannan abubuwan ba. Ya buga wasu mintuna daga wasan Bayern Leverkusen, muna matukar sonshi a yanxu bazan iya cewa komai ba.

Haka xalika akan Aaron Ramsdale: Shima kamar yadda kowa yake bukatar ya dinga buga wasa haka shima yake bukata. Yana bukatar Wasa kamar kowa.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post