ARTETA YAYIWA MATASAN YAN WASAN ARSENAL ALKAWARI

Arteta yayi magana akan matasan yan wasan Arsenal guda biyu.

Lewis Skelly da Ethan Nwaneri. Arteta yace idan har matasan yan wasan sukaci gaba da taka leda a haka kamar yadda sukeyi a yanxu , to Babu wani banbaci da cewa sunxo daga Academy ko Kuma munsiyosu daga wata kasarce kamar Argentina.

Bamu Sanya wasu dokoki akansu ba, idan har sunyi yadda yadace Babu makawa zamu basu damar buga wasu mintuna a wannan kakar wasan.
Matasan Yan wasan biyu sun haskaka a wasanni share fage na wannan kakar wasan.

✍️✍️✍️
Prince Tije

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post