Zinchenko ya bayyana irin farin cikin da yaji bayan da yaci kwallo a jiya.
Tabbas nayi farin ciki amma abinda yafi muhimmanci shine muyi nasara a kowana Wasa.
Ina kokarin nayi aikina yadda yadace , kakar wasa da tagabata tazama mafi wahala agareni. Amma xanyi iya kokarina a wannan karon dan ganin nadawo yadda nasaba taka leda, sannan nadawo da soyyyar magoya bayan Arsenal akaina.
Sakamakon wasane mai kyau, sai dai haryanxu akwai abubuwa da yadace mukara gyarawa, kowanne mu yana da bukatar yakara yin gyara a wasansa da kuma kungiyar ma gaba daya.
Shiga Nan👇👇👇
Zinchenko: Muna bukatar muci gaba da kokarinmu kamar yadda mukayi a kakar wasa data gabata. Muna atisaye sosai a wannan lokacin Ina tunanin muna abubuwan da yadace a yanxu. Amma a yanxu Babu lokacin da zamu tsaya wurin yin bayani akan wadannan abubuwan.
Abinda muke bukata kawai a yanxu shine muzage damtse wurin kokari akan kowana Wasa da xamu buga..
✍️✍️✍️
Prince Tije