KYUTAR KATI GA DUK WADDA....ARSENAL VS LIECESTER CITY!!

Aci gaba da gasar Primier league mako na 6 kungiyar kwallon kafa ta Arsenal zata karbi bakwanci Liecester City.


Wannan wasa ne mai matukar muhimmanci ga kungiyar Arsenal ganin yadda abokan hamayyarsu suka barar da maki jiya.

Kushiga cikin nan 👇👇

Wasan Arsenal da Liecester City dai wada ne mai matukar zafi ganin yadda suma Liecester City din suke da kyau sosae.

Sai dai a wannan karon muna tunanin wasan zaizowa Arsenal da sauki sakamakon wasu daga cikin manyan yan wasan liecester City suna fama da rauni. 

Kamar... Wilfare Ndidi,  Soyuncu,  jammy Vardy.

Arsenal da suna da tarihi akan kungiyar kwallo kafa ta Liecester City musamman ma a Fly Emirate.

Harsashenmu na yau!

Kafadi sunan dan wasan da zai zurawa Arsenal kwallon  farko a wasan yau.

Duk wadda shine yafara Comment da sunan dan wasan to yana da kyautar kati waya.

Mutun na farko da harsashensa yafara zamq dai dai shi zamu bawa kyautar kati.

Kushiga nan 👇👇


Kasacewar kwllo daya tak Aubameyang yaci acikin wasanni biyar da ya buga a wannan kakar wasan ko yau zaici kwallo?


Idan har Arsenal tayi nasara a wannan wasan to zata hada maki (Points) 12 wadda hakan zai bata damar  kasancewa a mataki na 4th.


Hakan yana nufin Manchester United,  Manchester City,  Chelsea,  duk Arsenal tana samansu.


Arsenal vs liecester City
Time: 8:00pm.


Admin
Prince  Tije


1 Comments

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

  1. Arsenal 2
    Leistercity 0
    Sannan wanda xai fara cin ball a wasan yau shine lacazeetii

    ReplyDelete
Post a Comment
Previous Post Next Post