ARSENAL VS MAN CITY
TIME: 5:30PM
VENUE: ETIHAD STADIUM
A yau da misalin karfe 5:30pm ne agogon nigera kungiyar kwallon kafa ta Man city zasu karbi bakwanci Arsenal a gasar Primier league na England a mako na 5.
Wasan zai dauki hankali yan kallo musamman ko dan sabon dan wasan da Arsenal suka siyo wato Thomas Partey dan kowa zaiso yaga abinda dan wasan zai buga.
Man City dai sun kasance sunyiwa Arsenal zarra acikin yan shekarun bayanan dan kusan haduwa 9 da kungiyoyin biyu sukayi a gasar Primier league Arsenal bata doke man city ko sau daya ba. Rabon da Arsenal taci Man city a Etihad Stadium tun 18/1/2015 inda Giroud da Cazorla suka sha kwallayen.
Tunda Guardiola ya karbi kungiyar ta man City sau daya yayi Draw da Arsenal a gasar Primier league shine ranar 2/4/2017 inda aka tashi wasan 2-2.
Sai dai wasan karshe da kungiyoyin biyu suka hadu Arsenal ta doke Man City daci 2-0 a wasan kusan da na karshe a Fa Cup.
Kushiga kusha kallo👇👇
Sai dai kuma a kakar wasan bana kungiyar ta Man City bata fara da kafar dama ba. Domin cikin wasani 3 da suka buga wasa daya tak suka ci. Inda aka cisu daya sunyi draw daya.
Arsenal kuma zamu iya cewa sunfara wasan da kafar dama domin cikin wasanni 4 da suka buga sunyi nasara a wasa uku. Andokesu a wasa daya.
To ko hakan zaibawa yan wasan Arsenal kwarin guiwa? Musaman ganin yadda Liecester City sunje har gidan man city sundoke su daci 5-2.
Click 👇👇
Kowa yafadi harsashen yadda wasan zata kaya duk wadda harsashensu yazo dai dai zamu rubuta sunayensu a shafinmu na Facebook kamar yadda muka saba.
Amma har sai harsashen naka yazamo Arsenal ce tayi nasara.
Wannan harsashe babu kyautar kati. Kawai sunayen wadanda sukaci harsashe zamu rubuta.
Kafadi sunan wadda zaici wa Arsenal kwallo ta karshe.
Duk wadda harsashensa yazo dai dai anan to Insha Allahu zamu bashi kyautar katin waya!!
Sunan wadda zaisha wa Arsenal kwallon karshe.
Ku danna nan 👇👇
Misali idan kwallo 2 zasu sha to wa zaici kwallo ta biyun?
Mutum na farko da yafara cinka shi zamu bawa kyautar katin.
Misali: Idan mutum 10 sukace Willian kuma akayi sa'a willian din yaci kwallon to zamu duba waye yafara cewa Wilian sai mubashi kyautar katin.
Abu na gaba muna bada kyautar katine kawai idan har Arsenal tayi nasara. Matukar Arsenal batayi nasara ba to ko da harsashenka yazo dai dai bazaka sami kyautar kati ba.
Kushiga nan👇👇
https://www.labaranwasannibyibrahimmusafuntua.com.ng/2020/08/kungiyar-arsenal-tasamu-cigaba-gun.html
Karin bayani zamu bada kyautar kati ne ga wadda yayi harsashe akan wadda zaici kallon karshe. Sakamakon wasa kuma zamu rubuta sunayen wadanda harsashen nasu yazo dai dai a Facebook.
Dan Allah karkuyi Comment a whatsapp kowa yayi Comment a Facebook sabida zamufi samun sauki gane adadin wadanda sukayi Comment.
Fatan nasara Arsenal!!
Admin
Prince Tije
Pepe
ReplyDelete