Dan wasan Real Madrid Wanda yake amatsayin aro a arsenal yafadi magana cikin Alhini
"Nagode arsenal kuma nagode magoya bayan Arsenal da kuka tarbeni da wannan kayatacciyar jesey.kuka bani dama na Kara ilimin kwallo a cikinku kuma nashiga cikin danginku.
"Shekara mafi muni damuka tsinci kanmu ciki tazo karshe musammam da muka rasa damar buga wasanni acikin emirate stadium a gaban magoya bayanmu,har yanzu Ina Mai tabbatar maku bazan taba mantawa dakuba acikin kowane hali a tarihin rayuwata.
"Natabbatar arsenal babban club ne kuma Mai tarihi kuma bada jimawa ba zaku dawo da martabarku ,na cin kofin kasa premier league dakuma champions.
"Godiya ta musamman ga mutanen dake rike da team din, tun daga masu horarswa ,likitoci,yankasuwa,ma'aikata manager, dakuma magoya baya
Inaso in sanar daku cewa akowanne lokaci aka bani dama nashigo fili inayin iyakar kokarina ne Ina bada jinina DA jikina domin kare martabar jesey din an.
Ina muku fatan Alkhairi da nasara wadda nasan cewa tananan zuwa
šŖ⚽muje zuwa gunnersšŖ⚽
Dani ceballos
Admin
Ibrahim musa funtua