Arsenal ta rasa maki a premier league sama da kowace kungiya a gasar Firimiya sakamakon VAR da Ace Babu Tsarin na Var a wannan kakar. Da Arsenal zata iya kasancewa ta 4 tsarin ko ta uku Wannan Tsarin na Var Bai zowa kungiyar ta Arsenal da Dadi ba
http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/05/sakon-cedric-soares-ga-magoya-bayan.html
Pau Torres ya yi cikakken bayani game da tattaunawar da ya yi da dan wasan Manchester City Rodri wanda zai iya shawo kansa ya koma Buga Wasa ingila cikin Gasar Premier League.
Torres an danganta shi da kungiyoyi da dama Arsenal da Manchester United bayan
kyakkyawan Wasa da ya Taka 2020/21 a kungiyar Villarreal ta kasar Spain Acikin Gasar La liga.
Dan wasan bayan na Sipaniya ya taka rawa sosai Akarkashin Mai Horarwa Unai Emery a Kokarin su na zuwa Wasan karshen na Kofin Europa - wanda ya hada da doke Gunners a wasan kusa da na karshe a farkon wannan watan.
Kungiyar kwallon kafa ta arewacin Landan na da alaƙa da neman sabon mai tsaron baya a wani rahoton cewa Gunners na neman Yan Wasan da zata yiwa ƙungiyar tata garambawul a cikin kasuwar musayar Yan Wasa ta Bazara da za'a shiga
Saka ya fahimci cewa Arsenal na neman siyan sabon dan wasa a kalla mutun biyar biyo bayan wani yanayi mai kunci da takaici - wanda yake ganin babu wata Gasa ta kwallon kafa a Turai a da za'a Buga a filin wasa na Emirates a badi.
Torres, kodayake, yana da alamun cewa yana son komawa Premier League a cikin watanni masu zuwa.
'Yan wasan Arsenal Guda biyu Nicolas Pepe da Joe Willock da Yake a matsayin aro a Newcastle) sun samu damar shiga jirin gwarazan kwallon kafa na watan mayu na Premier league
Kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta tuntubi Massimiliano Allegri. na son dawowa idan har za a kori Pirlo - daga aiki Allegri Yana jiran aiki a kungiyar Real Madrid, ... amma hakan ya dogara ne da shawarar karshe ta Zidane.idan bar kungiyar
wakilin Allegri ya kasance a Madrid a yau. 🇪🇸🛬
'Yar Diego Simeone tana rera waƙar Atletico bayan sun ci gasar shi ne mafi kyawun bidiyo da za ku kalla a yau. Na wakar tata sabo da Farin ciki
Willian na son komawa Chelsea, a cewar Sky Sports News 🔵
http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/05/vieira-ya-sake-yin-magana-game-da-siyan.html