Kocin Arsenal yayi wasu maganganu masu Game da Wasan da Arsenal ta Buga yau Ga Abinda yake. Cewa,
Arteta akan shan kayen: da Arsenal tayi "A koyaushe ina jin takaici da Kuma bakin ciki idan muka rasa wani wasa lokacin da muka Buga shi, amma shine wasa na farko, da muka Fara yi cikin wannan Bazarar munyi wasa da yara da yawa cikin Tawagar tamu
kuma munyi horo sau hudu ne kawai. Munyi horo sosai kuma kuna iya ganin cewa 'yan wasan sun kasance dan kadan Aciki
Arteta: "Ina ganin Anyi Mana bazata wajan zura Mana kwallon farko, Haka k kuma kwallo ta biyu a Abubuwan a bayyane suke yake. an yi kuskure ciki munyi Horo Mai kyau a cikin zaman horo da muka yi sannan kuma zamu sake Ingantawa "
Arteta kan Cinikayayar Yan Wasa "Mun samu guda daya a yanzu, muna matukar farin ciki da Wannan [sabon Dan Wasan da ya sa hannu damu din da muke da shi. Zamu yi aiki tare da yan wasan da muke dasu, muyi kokarin inganta su & suyi takara da kowa Yadda ya kamata