Mai Horara da Arsenal' Arteta akan wasan da Arsenal'din ta Buga da Babbar Abukiyar Hamayyar ta
"Wannan Wasa Muna iya Kiran shi da Babban gwaji ne don Fara Gasar premier league wasan ne wadanne Wanda yana da matakai daban be -daban. Minti goma na farko lokacin da muka sami wasu matsaloli a cikin jirin Yan Wasan namu kuma mun kasance marasa tsari. Bayan haka ina tsammanin mun sami wasu damar maki Kuma mun samu iko da wasan kuma mun mamaye shi Acikin .wasu lokuta
"Muna da wasu manyan damar, mamaki na zira ƙwallo a Raga Amma ba. muka yi kuskure kuma aka hukunta mu.Akan kuskuren namu ".
Wadannan sune Wasanni da Arsenal' ta Buga Kuma ga yadda saka makon wasannin ya Kasance Anan kasa
Arsenal 2021/2 pre-season results in full:
❌ Hibernian 2-1 Arsenal
🤝 Rangers 2-2 Arsenal
✅ Arsenal 4-1 Millwall
✅ Arsenal 4-1 Watford
❌ Arsenal 1-2 Chelsea
❌ Tottenham 1-0 Arsenal
Idan muka kalli wadannan wadannan za'a iya Cewa Arsenal Akwai sauran Gyara ko kuwa mun Gama Gyara
Kuna iya Ajiye Mana Ra'ayin ku