WASU BAYANAN GAME DA YAN WASAN ARSENAL THOMAS PARTEY DA GABRIEL

Kungiyar Kwallon kafa tace 

Mun shiga tare da ƙungiyar likitocin mu kafin wasan sada zumunci na MIND na da kungiyar ta Arsenal zata Buga da Babbar Abukiyar Hamayyar ta wato Tottenham Ranar Lahadi Mai zuwa

Game da Dan Wasa

Thomas Partey

Dama idon sawu.kafar shi ne ya ji rauni  a lokacin wasan sada zumunci da Chelsea ranar Lahadin da ta gabata.

Ana ci gaba da tantance Thomas kuma ana sa ran zai dawo horo cikin kusan makonni uku.masu zuwa

Eddie Nketiah
Game da Raunin da yaji 
Dama a idon sawu.ne  Eddie ya samu rauni a idon sawu na dama a lokacin wasan sada zumunci da Chelsea ranar Lahadin da ta gabata. Ana ci gaba da tantance Eddie kuma ana sa ran zai dawo cikin horo cikin kusan makonni huɗu.

Gabriel Magalhaes

Shi Kuma  gwiwa. Gabriel ya ji rauni a gwiwarsa ta dama yayin da yake tawagar 'yan wasan Olympic ta kasar da  Brazil.

A halin yanzu ana tantance ciwan na shi Gabriel kuma Ana tsammanin yana da burin dawowa horo a makonni masu zuwa idan sauki ya samu Sosai.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post