LABARI MAI DADI GA MAGOYA BAYAN ARSENAL EDU YAYI MAGANA AKAN...

 Edu: Akan yan wasan da zasu bar Arsenal.

Muna da tsari akan kowane dan wasa a cikin kungiyar, hakan yasa na ce da sauran abubuwa masu yawa da zamuyi a wannan  kasuwar musayar 'yan wasan, saboda dole ne mu daidaita tawagar 'yan wasan ta hanyar da ta dace.

 Edu Akan abubuwan da suka faru a kasuwar musanye yan wasan zuwa yanzu:

Na ji daɗi, amma abubuwan suna da wahala saboda akwai sauran abubuwa da yawa a gabanmu, muna tsakiyar kasuwar ne a yanzu,  abubuwa na iya faruwa  Abin da ya kamata muyi  shine mai da hankali sosai kuma mu kasance cikin shiri akan kowana yanayi.

 Edu Kungiyoyi na iya zuwa wurinmu wani lokaci don ganin ko akwai yuwuwar samun yan wasa aro ko siyan yan wasa daga wurinmu Dole ne mu kasance cikin shiri kuma ina ganin mun shirya sosai akan duk wani abu da zai faru.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post