LABARAN WASANNIN ARSENAL

 Arteta Akan soyayyar da magoya bayan Arsenal suka nunawa William Saliba bayan da yaci gida.

Abinda magoya bayan mu sukayi wa Saliba bayan da yaci gida wani abu ne da bantaba ganin irinsa ba a rayuwar kwallon kafa na.

Arteta: Nayi matukar farin ciki dashi a yau fiye da yadda nayi dashi a wasanmu da Crystal palace a satin da ya gabata, sabida yadda yanuna kwazo bayan da yaci gida.


Xhaka: Akan aikinsa a wannan kakar wasan!!

Na sami ƙarin 'yanci na zuwa gaba da dawowa baya (Hawa da sauka) Na san zan iya yin hakan.  Arteta yabani dama nayin hakan, haka zalika abokan wasa na sun bani damar hawa da sauka. A halin yanzu ina farin ciki da yadda komai ke tafiya.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post