Granit Zhaka ya bayyana alakar dake tsakanisa da Arsenal.
Tsohon dan wasan tsakiya Arsenal din wadda yakoma Bayer Leverkusen a kakar Wasa da ta gabata zai shigo filin wasa na Emirate stadium a yau dan buga wasan share fage da Arsenal.
Zhaka yace yaji dadi a lokacin da yake Arsenal sabida haryanxu suna waya da wasu daga cikin yan wasan Arsenal.
Zhaka yace suna waya da Partey, Zinchenko da Gabriel Jesus.
Idan har ka zauna a kungiya na tsawon shekaru 7 Duk lokacin da akace zakazo kungiyar buga wasa abune mai kyau, na matsu wannn wasa taxo. Domin Arsenal abokan wasa ne masu matukar kyau. Irin wadannan kungiyoyin zamu fuskata a gasar zakarun turai, dan haka dole mu shiryawa wannan wasan.
✍️✍️✍️
Prince Tije