Kungiyar kwallo kafa ta Arsenal ta rufe filin wasan matasan yan wasanta mai suna Hale End.
A yau Alhamis ne kungiyar ta Arsenal ta rufe filin wasan nata sakamakon kamuwar wasu daga cikin masu horas (Coaching Staff) da matasan yan wasan.
Hele End dai filin wasane mallakin kungiyar Arsenal wadda ke a yammacin birnin london (East London) na kasar England. A wannan filin ne Arsenal kebawa kanana yara horo (Training) wadda ya kasance kamar makaranta ce inda ake kai yara dan koyon kwallon kafa.
A jiya Laraba ne aka sami wasu daga cikin masu horas da wadannan yara (Coaching Staff) suka kamu da kwayar cutar nan ta Covid19 wadda hakan yasa kungiyar ta Arsenal ta rufe wannan filin wasanne dan feshin maganin cutar ta Covid19 a dukkan sas'san filin.
A yanzu haka dai Ankillace mutum 6 daga cikin members na kochawan.
Kushiga nan 👇👇
Hale End dai ya yaye wasu hazikan matasan yan wasa wadda suka hauro Babban team (First Team) na Arsenal irin su...
Jack Wilshere
Maithland Niles
Bukayo Saka
Edward Nkethia
Smith Rowe
Joe Wilock
E.t.c.
Tsohon da wasan bayan Arsenal dan kasar Germany wato Per Martersacker shine Babban mai Horar da yaran a yanzu haka. Arsenal dai sunbawa Matersacker wannan mukaminne bayan da yayi ritaya a kungiyar.
Arsenal sunce zasu sanar da iyayen yaran da yayansu ke daukar horo a wannan filin ranar da zasu bude filin dan ci gaba da harkokin wasa kamar yada aka saba gudanarwa.
Mesult Ozil yayi magana bayan da kocin Arsenal mikel Arteta yaki saka sunan dan wasan acikin tawagar (Squard) wadda zasu wakilci kungiyar a gasar Europa league a wasani rukuni (Group Stage).
Ozil dai bai bugawa Arsenal wasa ko daya ba tun bayan dawowa daga hutun Covi19 a watan shida (June).
Arsenal dai sunso su saida dan wasan a wannan kakar wasan. Amma dan wasan yace shi babu inda zaije, yana nan a kungiya ta Arsenal har sai kantaraginsa yakare a watan 6 na shekara mai kamawa (june/ 2021) Ozil dai yana Atisaye tare da tawagar yan wasan na Arsenal amma baya samin damar buga wasa.
Kushiga nan👇👇
http://www.labaranwasannibyibrahimmusafuntua.com.ng/2020/10/ko-arsenal-zasu-sake-siyan-wani-dan.html
Jaridar Athletic tace har yanzu dan wasan yana kan bakarsa tacewa babu inda zaije.
Ozil yace zanci gaba da aiki tukuru a filin atisaye. Kuma ashirye nake aduk lokacin da kocin zai bukace ni. Zan bada gudunmawata.
Ozil, Sokratis, Martinelli, Willian Saliba.
Sune yan wasan da babu sunyensu daga cikin jerin wadda zasu bugawa Arsenal gasar Europa League a wasanni rukuni (Group Stage).
Kushiga nan 👇👇
Sunayen wadanda aka zasu wakilci Arsenal a gasar....
Goal Keepers:
Bernd Leno
Alex Runnarson
Matt Macey
Defenders:
David Luiz
Pablo Mari
Cedric Souares
Hector Bellarin
Gabriel Mangalheas
Rob Holding
Shokdran Mustafi
Kieran Tierney
Saeed Kolasinac
Cullum Chambers
Dejan Liev
James Hillson
Midfieldes:
Granith Zhaka
Mohammed Elneny
Dani Ceballos
Thomas Partey
Wllian
Strikers
Pierre Emerick Aubameyang
Alexender Lacazette
Nicolas Pepe.
Saka, Nketia, Willock, Niles. Za'asaka sunansu a List B. Wadda wannan list din dole sai dan wasan da yayi kamar shekaru 7 a kungiyar shine ake saka sunashi a list ba. Ma'ana (Home Ground Young Stars).
Sai Ranar 20/10/2020 sannan za'a mika sunayen yan wasa wadda zasu wakilci Arsenal a gasar Primier League.
Kuci gaba da kasancewa damu dan samin labaran Arsenal acikin harsashen hausa.
Admin
Prince Tije
To Allah ya Mana mekyawu
ReplyDelete