Wasa Biyar Da Man City Zata Buga
(H) vs Arsenal
(A) vs West Ham
(A) vs Sheffield Utd
(H) vs Liverpool
(A) vs Spurs
Wasa Biyar Da Chelsea Zata Buga
(H) vs Southampton
(A) vs Man Utd
(A) vs Burnley
(H) vs Sheffield Utd
(A) vs Newcastle
(H) vs Spurs
Wasa Biyar Da Man Utd zata Buga
(A) vs Newcastle
(H) vs Chelsea
(H) vs Arsenal
(A) vs Everton
(H) vs West Brom
Wasa Biyar da : Liverpool's Zata Buga
(A) vs Everton
(H) vs Sheffield Utd
(H) vs West Ham
(A) vs Man City
(H) vs Leicester
Wasa Biyar da Arsenal
Zata Buga
(A) vs Man City
(H) vs Leicester
(A) vs Man Utd
(H) vs Aston Villa
(A) vs Leeds United
Shugaban Kungiyar Kwallon Kafata Manchester United Edwoordward.
Shugaban Manchester United Edwoordward yafara tunanin sallamar me horas da yan wasan Manchester United Olegunner Solskjaer bayan me horas yagaza samun nasara a wasu wasanni dadama tareda shan suka daga masoya kum magoya bayan Manchester United daga ko ina afadin duniya.
Dan wasan Wales Gareth Bale, mai shekara 31, zai murza ledarsa ta farko tun bayan komawarsa Tottenham inda za su fafata da West Ham a karshen makon gobe. (Telegraph)
Dan wasan Chelsea da Faransa Olivier Giroud, mai shekara 34, ya ce ya kusa tafiya Serie A a watan Janairu da kuma bazara. (RMC Sport, via Football London)
Aston Villa na shirin biyan harajin da ke kanta inda za ta sayar da wasu 'yan wasanta a yayin da take son sake yunkurin dauko dan wasan Bournemouth dan kasar Norway Josh King, mai shekara 28, wanda ita ma West Ham ta so dauka. )
Villa ta shirya sayar da dan wasan Netherlands Anwar El Ghazi, mai shekara 25, dan wasan Faransa Frederic Guilbert, mai shekara 25, da kuma dan wasan Ingila Henri Lansbury, mai shekara 29, kafin a rufe kasuwar 'yan kwallon Ingila ranar 16 ga watan
Manchester City na sa ran kocinta Pep Guardiola zai tsawaita zamansa amma duk da haka za ta nemi sabon kocin don maye gurbinsa idan ya ce zai yi gaba.
Dan wasan Nijeriya Victor Osimhen shine dan wasan da yafi kowanne daraja a Afrika, bayanda kungiyar Napoli ta biya yuro miliyan 85, ta dauko shi.
Ga jerin yadda dajarar yan wasan kwallon kafar Afrika yake ta hanyar kudin da aka biya gun sauya kungiya:
1. Victor Osimhen 🇳🇬 – €85M
2. Nicolas Pepe 🇨🇮 – €80M
3. Cedric Bakambu 🇨🇩 – €65M
4. Riyad Mahrez 🇩🇿 – €60M
5. Pierre-Emerick Aubameyang 🇬🇦 – €60M
6. Naby Keita 🇬🇳 – €52M
7. Thomas Teye Partey 🇬🇭 – €50M
8. Mohamed Salah 🇪🇬 – €45M
9. Sadio Mané 🇸🇳 – €40M
10. Achraf Hakimi 🇲🇦 – €40M
Dan wasan da Arsenal ta saya a kan £27m dan kasar Faransa William Saliba, wanda har yanzu bai murza mata leda ba, zai tafi zaman aro a Championship, inda ake sa ran Brentford za ta dauki dan wasan mai shekara 19. (Goal
: Arsenal tana son sake tattaunawa da dan wasan Jamus Mesut Ozil, mai shekara 31, a game da yiwuwar kawo karshen kwangilarsa kafin a bude kasuwar 'yan kwallo ta watan Janainru
Gasar French Open.
Tennis wato Rafael Nadal ya zamo zakara a gasar French Open da aka kammala ɓangaren maza 'yan ɗaiɗai gasar da ake yiwa laƙabi da Roland Garos.
http://www.labaranwasannibyibrahimmusafuntua.com.ng/2020/10/anrufe-filin-atisaye-na-arsenal-sabida.html