ARSENAL NASHIRIN YIN MUSANYE DA WANI DAN WASAN TSAKIYARTA A WATAN JANUARY!

KUNGIYAR KWALLON KAFA TA ARSENAL ZATAYI MUSANYE DA TSOHON DAN WASAN TOTTEHAM!


GRANITH ZHAKA  ZAI IYA KOMAWA INTER MILAN.

Arsenal nason yin musanye granith Zhaka da tsohon dan wasan  totteham dan kasar Denmark wadda yanzu haka yake wasa a kungiyar kwallon kafa ta Inter Milan dake kasar Italiya.

Granith Zhaka  yafara rasa wurinsa a kungiyar Arsenal ne sakamakon kokarin da mohammed Elneny yakeyi.

Kushiga nan 👇👇

Rohotonni na nunawa cewa Arsenal nason bawa Inter milan Zhaka dan su dauko Eriksen wadda zai iya barin kugiyar ta inter milan a watan daya na shekarar 2021.

Eriksen yakasance  tsohon dan wasa ne ga Totteham,  wadda abune mai wahala dan wasan yadawo Arsenal ayanzu. 

Ni aganina Arsenal basu bukatar Eriksen ayanzu damuwar itace anemo wani lamba 10 mai kyau yaro ba wadda shekarunsa suka ja ba.

Kudannan nan

Kasancewar shekarun Eriksen sunja bamu bukatarsa. Zaifi kyau anemo wani yaro abar mana Zhaka.

Nasan Eriksen yasan gasar Primier League sosae amma kasancewar yana da shekaru bana tunanin zai iya taimaka mana.

Rabuwa da Zhaka a yanxu ba karamin kuskure bane. Domin Zhaka yana da amfani a Arsenal sosae,  duk da yanzu Elneny yana kokari hakan baya nufin zhaka bazai bada gudunmawa ba.

To Amma koma menene zamu ga mezai faru zuwa January.

Aganiku yadace abada Zhaka dan karbo Eriksen?

Kuci gaba da kasancewa damu dan samun labaran Arsenal acikin harshen hausa.


Naku
Admin
Prince Tije.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post