Arsenal na tattaunawa da Luis Campos game da matsayin daraktan kwallon kafa a filin wasa na Emirates, kamar yadda aka yi ikirarin a Faransa.
Cikakken lokacin Gunners na farko a karkashin Mikel Arteta ya ga sun gama Gasar Premier a mataki na takwas, kuma yanzu suna ta shiri da Gyare Gyare duk da suna cikin wani Yana yi da Suka tsinci kansu ciki na tsawon lokaci ba tare da Buga kwallon Acikin wata Gasa a Turai
Duk da wani yanayi mai wahalar gaske, Arsenal ta ci gaba da mara wa Kocin nata dan kasar Spain baya, inda ta ci gaba da tsarin sake gina kungiyar su kuma suna da niyyar yin sabon daraktan kwallon kafa.
Kuma a cewar gidan rediyon Faransa RMC, Arsenal na tattaunawa da tsohon darektan wasanni na Lille Campos.
Ku Shiga Nan
http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/06/arsenal-zasu-fuskanci-babban-kalubale.html
Duk da haka, Real Madrid ma tana son dan kasar Portugal din,Bayan wani sabon yanayi da suke ciki na nada Carlo Ancelotti a matsayin sabon kocin kungiyar a farkon wannan makon.
Campos yana ci gaba da tattaunawa da duka Los Blancos da Arsenal amma kuma yana ci gaba da za hisar zabenshi kuma yana lura da ci gaban wasu kungiyoyi a duk Turai.
Dan wasan mai shekaru 56 a baya yayi aiki a matsayin dan wasan Real Madrid na tsawon kaka daya sannan kuma yana da mukamin gudanarwa a gasar Ligue 1 ta dace da Monaco da Lille.
Campos har yanzu bai yi aiki a bangaren Premier ba kuma har yanzu za a ga ko Arsenal za ta cimma yarjejeniya daukar shi
Mohamed Salah yana son ya wakilci Masar a wasannin Olympic da za a yi a Tokyo a cewar kocin kungiyar U23 ta Masar Shawky Gharib, wanda ya yi ikirarin cewa dan wasan gaban ya tabbatar da cewa yana son ya wakilci kasarsa a gasar ta bazara.
Ku Shiga Nan
http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/06/dan-wasan-arsenal-bukayo-saka-ya-fadi.html
Dan wasa Bukayo Saka yazura kwallonsa ta farko a kasar England 🇬🇧 kuma kwallon data bawa kasar nasara akan abokiyar hamayyarta wato kasar Austria.
Matasan 'yan wasa 8 da aka fitar wanda acikin sune daya zelashe kyautar matashin gwarzon dan wasa agasar Premier League ta wannan kakar.
🇬🇧 Phil Foden
🇬🇧 Dominic Calvert-Lewin
🇵🇹 Ruben Dias
🇬🇧 Marcus Rashford
🇬🇧 Declan Rice
🇹🇫Illan Meslier
🇬🇧 Mason Mount
🇬🇧 Bukayo Saka
Arsenal, Manchester United da Tottenham sun nuna zawarcinsu a kan É—an wasan Lille na Turkiyya Zeki
Ku shiga Nan
http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/06/arsene-wenger-yafadi-wata-masaniya-akan.html