Tsohon dan wasan Faransa,da kungiyar Thierry Henry ya karbi aikin da zai yi a karo na biyu tare da masu horar da tawagar Belgium da za ta buga gasar cin kofin nahiyar Turai ta bana...
Henry ya yi aikin mataimaki na biyu ga Roberto Martinez a lokacin da Belgium ta buga gasar cin kofin duniya a Rasha, wadda ta kai karawar daf da karshe Acikin shekarar 2018.
Tsohon Dan Wasan Thierry Henry Monaco ta kori shi
tsohon dan wasan na Arsenal da yake da tarihin yawan ci wa kungiyar kwallaye sama da kowa ya koma mai taimakawa Martinez daga baya ya karbi aikin kocin Monaco acikin watan Oktoba.
Tsohon Dan Wasan Henry, ya kuma Horar da kungiyar Montreal Impact mai buga gasar kwallon Amurka daga baya ya yi murabus a cikin watan Fabrairu
Tun farko Dan Wasan mai shekara 43 tsohon dan kwallon Barcelona da Monaco yana daga cikin wadanda aka dauka aikin yi wa BBC sharhin gasar cin kofin nahiyar Turai. Da za'a Fara Nanda da kwana 12
Sai dai kuma yanzu ba zai yi aikin sharhin gasar ba, sakamakon horar da Belgium wadda ake sa ran za ta taka rawar gani a kakar bana.sosai Duba da irin Yan Wasa zarata da take da su
Ku Shiga nan
http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/05/labaran-transfer.html
Sai dai
Matsayin Henry tare da Belgium wajan gasar cin kofin Turai a wannan bazarar zai zama wani mukaminsa na farko Tun sanda yayi aiki a kungiyar Montreal Impact ta MLS a Anyi ta kusanta shi da Kuma
danganta shi da yawancin ayyuka, masu kyau cewa kungiyoyi kamar irin su Celtic da Bournemouth, amma har yanzu bai ɗauki wata kungiya ba Dan jagorantar ta
Labarin na nufin cewa yanzu Henry ba zai sake kasancewa cikin tawagar kwararru ta BBC Tunda Yana da aiki da zai Fuskanta don gasar.
Ku Shiga Nan
http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/05/william-saliba-yasamu-gagarumar-nasara.html