A cewar wakilin Sky Sports Dharmesh Sheth, da alama yana da wuya a ce Gunners za su iya shigo da Ramsdale a wannan bazarar, kuma hakan na nufin za su iya juya hankalinsu zuwa wani wuri.
Da yake magana a faifan tallan Sky Sports Transfer Talk, Sheth ya ce: "Arsenal ta sanya mai tsaron ragar Sheffield United a matsayin Dan Wasan farko da take Burin kawowa amma sun kasa cimma yarjejeniya zuwa yanzu.
" alamu sun Nuna cinikin yana ƙara wahala cewa wannan za a yi.
Arsenal na iya canza dabara yanzu wajan kawo wani Dan Wasan wani Rahoto yace kungiyar kuma ta neman lamba biyu watakila ta kawo lamba biyu a matsayin aro. Idan za su iya yin hakan, za su ba Alex Runarsson damar barin kulob din. zuwa wata kungiyar” Dan Samun damar Buga Wasa akai akai idan Har kungiyar tayi Nasarar kawo wani Mai Tsaron Ragar da zai taimakawa Leno cikin wannan Kakar wasannin