MAKOMAR MBAPPE A PSG

Kungiya kwallon kafa ta Real Madrid sun matsa sai sun dauke matashin dan wasan gaban Psg dan kasar France wato Kylin Mbappe Mai shekeru 22 da haihuwa a duniya.

A gobe talane ake saran matashin dan wasan zai gana da hukumomin kungiyar ta Psg dan tattaunawa akan batun makomar dan wasan a ƙungiyar

Tuni da Kylin Mbappe ya bayyana aniyarsa na kin tsawaita zamansa a Æ™ungiyar Psg inda matashin dan wasan yanuna sha'awarsa na barin kungiyar yayin da shikuma shugaban (President) na  kungiyar ke fatan ganij dan wasan ya tsawaita zamansa a Æ™ungiyar na wasu shekaru.
Saura kwantaragin shekara daya ne yarage wa dan wasan a Psg. Idan har Mbappe bai bar kungiyar Psg a wannan kakar wasan ba to zai bar kungiyar a matsayin kyauta a kakar wasa mai zuwa wadda wannan ba karamin Asarar bane ga kungiyar Psg


Real Madrid dae A shirye suke da su shiga tat'taunawa da kungiyar Psg da zarar Psg ta bukaci hakan.

A yanzu haka dae Real Madrid na Shirin mikawa Mbappe tayin kwantaragi shekaru biyar.
Ana saran a ganar da dan wasan zai yi a gobe da shuwagabannin kungiyar Psg zai bayyana masu anihiyarsa na son komawa kungiyar Real Madrid

Ko ya kuke ganin wannan Al'amari zata kaya.

Kuci gaba da kasancewa damu dan samun labaran Wasanni acikin harshen Hausa.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post