TAMBAYOYIN DA AKAYIWA KOWANA GROUP!!

TAMBAYOYIN DA AKAYI A YAU KENAN!!

TAMABAYOYIN FACEBOOK PAGE!!

[1] A shekarar 2010 Arsenal tasiyo Moroune Chamakh. Zamu iya cewa shine babban dan wasa da Arsenal tasiyo a wannan shekarar.
Ko zaku iya tuna nawa aka siyo Chamakh?
Amsa: Free Transfer.

[2] Bayan doke Blackburn Rovers da Arsenal tayi daci 7-1 a  kakar wasa na (2001-2012). Arsenal taci gaba da samun nasara a wasanni ta.
Wasa nawa Arsenal tayi batare da andoke ta ba a wannan lokacin?
Amsa: Wasanni 7.

[3] Menene abinda ya faru da Arsenal a Shekarar 1979 da 1993?
Amsa: Sunci FA Cup

[4] Wana Dan wasane yasakawa Arsenal Riga mai lamba 19 a kakar wasa na (2003-2004)?
[A] Ray Parlour
[B] Gilberto Silva
[C] Edu
[D] Fedrick Ljunberg
Amsa: Gilberto Silva.

[5] A ranar (29/10/2011) Arsenal tabi Chelsea har gida inda ta doketa daci 5-3.  Van Persie Yaci kwallaye uku a wannan wasan.
Ko zaku iya tuna wadanda sukaciwa Arsenal sauran kwallaye biyu din?
Amsa: Walcott da Santos.

[6] FA Cup gasace da kungiyar Arsenal take yawan daukarsa domin itace kungiyar da tafi kowata kungiya yawan cinsa a England.
Wana dan wasa ne yafi kowa yawan ciwa Arsenal kwallo a wannan gasar (FA Cup)
[A] Ian Weight
[B] Theirry Henry
[C] Joe Hulme
[D] Cliff Bastin
Amsa: Cliff Bastin

[7] A wasan karshe na kakar wasa (2008-2009) Arsenal sunyi nasara akan Stoke City daci 4-1.
Arsenal sunci kwallaye hudun acikin mintuna 45 na farkon wasanne (First Half)
A Minti na nawa Arsenal suka ci kwallo ta hudu?
Amsa: V.Persie (41mins)

[8] Arsen Wenger Yana amfani da kanana wasanni kamar irinsu Caraboa Cup dan bawa matasan yan wasa wadda basu goge ba damar nuna kansu.
A wani wasa na Caraboa Cup da Arsenal ta buga da kungiyar  Shrewsbury  a kakar wasa na (2011-2012) Arsenal ta doke kungiyar daci 3-1.
Akwai wasu matasan yan wasan Arsenal guda biyu wadda a wannan wasanne suka fara ciwa Arsenal kwllo.
Kawo sunayensu?
Amsa: Gibs da Chamberlai
WHATSAPP: Arsenal Zallah 2019.

[1] Cikin wadannan yan wasan wanene wadda aka fara wasa dashi acikin first Eleven sama da sau a 20 a shekarar (2002-2003) kuma ko da sau daya ba'a taba cire shi (Substitute) nashi ba?
[A] Patrick Viera
[B] Thierry Henry
[C] Sol Campbell
[D] Martin Keown
Amsa: Sol Campbell.

[2] Ƙungiyar wata kasace Arsen Wenger yake rike da'ita kafin yazo Arsenal?
Amsa: Japan.

[3] Wana Dan Wasan Arsenal ne wadda yafara cin kwallaye 100 a tarihin kungiyar?
Amsa: Jimmy Brain

[4] A Wasan karshe na gasar Primier League a shekarar (2011-2012) Arsenal sunyi wasa agidan West bromwich. Arsenal sundokesu daci 3-2 wadda wannan nasarar shine yabawa Arsenal damar shiga cikin Top 4th. 
Wana Dan Wasane yaciwa Arsenal kwallo ta ukun?
Amsa: Lauren Koscienly

[5] Wana Dan Wasan kasar France ne Arsen Wenger yafara siyowa?
[A] Emmanuel Petit
[B] Patrick Viera
[C] Anelka
[D] Gilles Grimandi
Amsa: Anelka

[6] Wana Dan wasan Arsenal ne yafara cin ƙwallo a filin wasa na Emirate Stadium?
[A] Emmanuel Adeboyar
[B] Cecs Fabregas
[C] Thierry Henry
[D] Gilberto
Amsa: Gilberto

[7] A shekarar (2011-2012) kungiyar Blackburn Rovers sun doke Arsenal daci 4-3  a filin wasa na Ewood Park. 
Own goal nawa Arsenal sukayi a wannan wasan?
Amsa: Owng Goal 2. Song da Koscienly

[8] A Shekarar (2008-2009) Arsenal ta doke Chelsea a filin wasa na Stamford Bridge daci 2-1. Dan wasan Arsenal Yayi own goal a wannan wasan.
Wana Dan wasane wannan?
Amsa: Djouro
Whatsapp: Arsenal Zallah 2.

[1]A shekarar (2008-2009) a gasar Champion league mataki na Knock out stage. Arsenal sun doke As Roma daci 1-0 a wasan farko.
Sai dae a wasa na biyu suma As Roma sun doke Arsenal daci 1-0. Wadda hakan yasa akaje bugun daga kai sai mai tsaron raga (Penalty Kick) 
Arsenal sunyi nasara daci 7-6.
Wanene yayiwa Arsenal bugun karshe wadda yabata damar cire As Roma a Wasan?
Amsa: Abou Diaby

[2] Wata kungiya Davor Sucker, Nigel Winterburn da Ian Wright suka koma bayan sunbar Arsenal?
Amsa: Westham United.

[3] Wana Dan wasane yafi kowa yawan cin kwallaye a Arsenal a kakar wasa ta (2006-2007)?
Amsa: V. Persie

[4] Menene sunan Kocin Arsenal na farko a tarihin kungiyar?
Amsa: Sam Hollis

[5] Wana Dan wasane yaciwa Arsenal kwallon da yabata damar daukar kofin gasar Primier League a filin wasa na Anfield a shekarar 1989?
[A]  Paul Merson
[B] Alan Smith
[C] Micheal Thomas
[D] Niall Quinn
Amsa: Micheal Thomas

[6] Wana Dan wasane yafi kowa yawan cin kwallaye a Arsenal a kakar wasa ta (2006-2007)?
Amsa: V. Persie
WhatsApp: Arsenal Zallah 3.

[1] Wanene ya zurawa Arsenal kwallo a raga a Wasan karshe (Final)  na FA Cup  da suka buga da Southampton a shekarar (2002-2003)?
Amsa: Pires

[2] A Wana filin wasa Arsenal Ke buga wasaninta na a gida a gasar Champion league a shekarar  (1999-2000)?
Amsa: Wembely

[3] A Wana shekarar aka sanyawa kungiyar suna Arsenal?
Amsa: 1914

[4] Wata kungiya ce Emmanuel Petit da Marc Overmars Suka koma bayan sun bar Arsenal?
Amsa: Bacerlona

[5] Daga wana kungiya Arsenal tasiyo Jehns Lehmann? 
[A] B/Dortmund
[B] Fc Porto
[C] B/Munich
[D] B/ Leverkusen
Amsa: Dortmund

[6] Shekaru nawa Patrick Viera yayi a Arsenal?
Amsa: Season 9.

[7] A Shekarar (2001-2002) Arsenal sunbuga wani Wasa da Liverpool a Highbury. Acikin mintuna goma da fara wasan  aka raba jan kati (Red Card) Sosae.
Yan wasa nawa aka bawa jan katin (Red Card)?
Amsa: Red Card uku aka bada. Bergkamp, Martin Keown, Carragher.

[8] A shekarar (2021-2002) Arsenal sunyi nasarar lashe gasar Primier League bayan sundoke man United daci 1-0 a filin wasa na Old Trafford. Wannan nasarar shine ya tabbatarwa Arsenal da zama zakarun Primier League na wannan kakar wasan.
Wana dan wasa ne yaciwa Arsenal wannan kwallon??
[A]  Theirry Henry
[B]  Dennis Bergkamp
[C]  Tonny Adams
[D] Sylvain Wiltord
Amsa: Sylvian Wiltord.

TAMBAYOYIN DA AKAYI NA HUDUN KARSHE (FINAL) A ARSENAL ZALLAH WHATSAPP GROUP 3.

[1] A shekarar (1999-2000) Arsenal sunyi wasa da Deportivo La Coruna ta kasar Spain a zagaye na hudu na gasar Champions league.
Yaya sakamakon wasan ya kasance gida da wajje
Amsa: 6-3 wasan Farko Arsenal 5 vs La Coruna 1. Wasa na biyu La Coruna 2 ba Arsenal 1.

[2] Fill in the Blanks...

There's only one........ there's is only...... walking along, singing this song, walking along , singing this song,  walking in a....... wonderland", and is usually proceded by some.........magic.
Wana Dan wasane magoya bayan Arsenal keyiwa wanna wakar?
Amsa: Dennis Bergkamp

[3] Wanene ya zurawa Arsenal kwallo a raga a Wasan karshe (Final)  na FA Cup  da suka buga da Southampton a shekarar 2002-2003??
Amsa: Pires

[4] A karshen kakar wasan da Arsenal ta buga Highbury  (2005-2006)  Sun buga wasanni 28 a filin wasan (Higbury) inda sukayi nasara a wasanni 21,  Sunyi draw 5. Sannan andokesu sau biyu.
Wana kungiyoyi ne suka yi nasara a akan Arsenal din?
Amsa: Chelsea da Westham United

Wannan sune tambayoyin da akayi a wannan satin.

Dafatan babu wasu wadda zasuyi korafi akan tambayoyinsu sunfi wahala?

Kuci gaba da kasance damu.


Admin
Prince Tije

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post