ABUNDA YA KAMATA KUSANI AKAN PABLO MARI

Dan wasan Arsenal data dauko Daga Kasar Brazil ya bar club din,

Pablo Mari ya koma Udinese ta Serie A a matsayin aro na sauran Watanni da suka rage na  kakar 2021/22.

Dan kasar Sipaniya, mai shekaru 28, wanda da farko ya koma Arsenal amatsayin aro daga kungiyar Flamengo ta Brazil a watan Janairun 2020, Daga Baya Kuma ya zama dan wasa na  dindindin w bayan haka, ya buga mana wasanni 22 a duk gasa. da kungiyar arsenal ke ciki
Mai tsaron baya na tsakiya na gefen hagu da ya tasu daga cikin  matasan kungiyar  Mallorca ne kuma a lokacin da yake tare da Flamengo ya lashe gasar Brazil da Copa Libertadores ta Kudancin Amurka, kafin ya buga wasan karshe na cin kofin duniya na Fifa Club a 2019.

Kowa a Arsenal yana yiwa Pablo fatan alheri a Italiya tare da sabuwar kungiyar da ya koma Udinese na sauran watanni kakar wasa ta bana.

Daga zuwan shi arsenal ko dame zamu dunga cigaba da tunawa da shi cikin Tawagar arsenal, Kuma Barin shi arsenal a Wannan lokacin ya Dace kuwa kodai akwa wata Gudinmawa da zai iya kara bayarwa?

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post