Tauraron dan kwallon Arsenal, Bukayo Saka ya bayyana yadda ya kusa komawa Tottenham da Chelsea
Bukayo Saka ya bayyana cewa ya fuskanci gwaji a Tottenham da Chelsea tun yana matashi amma Arsenal ta kasance ‘koyaushe acikin zuciyarsa" kasancewar Arsene Wenger yana da babban ra’ayi shi Kuma yayi Amfani da shawarar shi.
Dan wasan mai Shekaru 20 yana jin dadin Shekarar Nan yayi Wasa mai kyau - ya zura kwallaye shida kuma ya taimaka Anci hudu a gasar Premier 18 da ya fara a kakar wasa ta bana - kuma rawar Ganin da ya taka ya ba Shi matsayi na Samun Buga Wasa na yau da kullun a cikin tawagar Ingila.
Saka yana daya daga cikin ’yan wasan da suka zo daga makarantar Hale End ta Arsenal kafin su samu maki a kungiyar ta farko, duk da cewa kungiyoyin da ke Landan Sun bi shi tun yana karami.
Da aka tambaye shi yadda ya kusa zama dan wasan Tottenham, Saka ya yi dariya ya gaya wa Sky Sports: ‘Na tuna wani zama, kuma ba na jin na je wani.
'Amma, eh, ina tsammanin kawai mu je mu gwada kungiyoyi daban-daban amma koyaushe muna da Arsenal a cikin zukatanmu.'
Da aka tambaye shi ko wane ne kuma ya yi kokarin sayo Shi tun yana matashi, Saka ya ci gaba da cewa: ‘Akwai Arsenal, Chelsea na dan kadan, akwai Watford, akwai Tottenham.
'Ina tsammanin akwai yiwuwar akwai wasu biyu amma waÉ—annan su ne waÉ—anda zan iya tunawa daga saman kaina. A lokacin