TSOHON DAN WASAN ARSENAL DA CHALSEA ASHLEY COLE YAYI WATA MAGANA

Ashley Cole ya yi hasashen wasan da za'ayi tsakanin Liverpool  da Arsenal a wasan kusa da na karshe na cin kofin Carabao

Ashley Cole ya yi imanin Arsenal na da 'babban dama' don samun Nasara Acikin Wasan  na kusa da na karshe na cin kofin Carabao da Liverpool, amma yana tsammanin kungiyar Jurgen Klopp itama Tana da Dama Amma damar kadan ce,

Chelsea ta doke Spurs Daci 3-0 Gida da waje  Inda ta samu  damar zuwa wasan karshe ,

Amma tsohon dan wasan baya na Arsenal da Chelsea Cole yana fatan abin da ya yi alkawarin zai zama fafatawar mai ban sha'awa, wacce za a fara a Merseyside, tsakanin manyan kungiyoyin Ingila biyu.

Da yake kallon fafatawar bayan nasarar da Chelsea ta samu a wasan kusa da na karshe, Cole ya shaida wa Sky Sports cewa: “Ina ganin watakila Liverpool ta yi Rashin Nasara a Hannun Arsenal 

'Na san cewa za su yi Rashin (Sadio) Mane da kuma (Mohamed) Salah, amma ina tsammanin zai dan yi sauki 


Cole yace   'yan wasan Arteta Suna da Haushi na Rashin Nasara da Suka yi na wsa Biyu da suka yi a jere a Hannun Manchester City da Nottingham Hakan zai sa suyi kokari sosai cikin karawarsu da Liverpool


Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post