SHAWARIN SAGNA GA ARTETA

Bacary Sagna ya bukaci Arsenal da ta nemi dan wasan gaba a lokaci  bazara (Summer) wanda zai iya maye gurbin tsohon dan wasan gaba na Gunners wato  Olivier Giroud.
nnn

 

Nnnnnel yasan abinda yakeyi yakuma san abinda ya dace dan haka  ina ganin ya riga ya san abin da yake yi zaikuma siyo dan wasan da yadace.

 A kan abin da sauran wuraren (Position) da Arsenal ke bukata  Sagna ya ce gaskiya kusan kowana wuri suna da yan yan wasan da suke kokari, sai dae akwai inda ake bukatar gyara  kadan. 
NDole sai magoya bayan kungiyar sunyi jakuri, domin aikin zai iya daukar lokaci kadan. Saboda ba za su zuba jari mai yawa a cikin kankanin lokaci ba, amma idan suka ci gaba da rike matasan 'yan wasan su, zuwa nan da kakar wasa  2-3, ina tsammanin kungiyar zatayi karfi da zasu iya kalubalantar duk wata kungiya a duniya.

Wannan sune kalaman Sagna akan Dan wasan gaban da Yakamata Arsenal tasiyo.

Yakuke ganin kalaman Sagna akan Lacazatte?

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post