Arsenal Zallah: WASU DAGA CIKIN LABARUN ARSENAL
Tsohon Mai horasda flamengo Jorge jesus yanason kawo Pablo Mari a fenerbache,kungiyar ta kasar turkiyya tuni sun mika bukatuwarsu ga wakilin Dan was an kuma sun sami karbuwa abinda ya rage yanzu zasu Fara tattaunawa DA arsenal
Tsaron Baya bangaren hagu shine inihin wurinda zinchenko ke bugawa -cewar Mikel arteta
Zinchenko zai dauki horo,munbashi dama ya dauki horo Mai yiwuwa inyaji daidai ya buga wasu yan mintuna wasanmu na gobe da Chelsea
Arsenal ce zabin Tielesmans, Zan iya cewa yazabi Arsenal ce sabida yana son yayi wasa a Arsenal. Ya rage ga Arsenal ta mika tayi ga Liecester City akan dan wasan. Tielesmans yana jiran Arsenal tun watan Afrilru.
Source: [Fabrizio Romano Via QueGolazoPod]
Leicester zata bukaci £25/30m akan Tielemans, sai dai Arsenal tana da bukatar ta saida wani dan wasan tsakiya tukuna kafin ta sayi Tielesmans.
Source: [David Ornstein]
✍️✍️✍️
Prince Tije