DOUGLAS LUIZ..ZUWA ARSENAL KASUWANCI NE MAI WAHALAH

Arsenal zasu sake komawa da tayi na biyu ga Aston Vila akan dan wasan tsakiyar kungiyar wato Douglas Luiz.

Ciniki ne mai matukar wahalar gaske domin Aston Villa Sunyi watsi da tayin Arsenal na farko. Sai dai haryanzu Arsenal basu hakura ba.

Source: [David Ornstein]

Arsenal sun kulla yarjejeniyar kwantiragi shekaru biyar da Douglas Luiz. Dan wasan a shirye yake da yazo Arsenal, sai dai haryanxu Arsenal basu cimma matsaya da Aston Villa ba.

Aston Villa sunce basu da niyyar siyar da dan wasan. Sai dai Dan wasan ya matsa ganin wurin yazo Arsenal.

Source:  [Fabrizio Romano]

✍️✍️✍️: Aston Villa tayi watsi da tayin Arsenal na farko akan Douglas Luiz.

Arsenal dai sunkai tayin £23m akan dan wasan, sai dai Aston Villa Sunyi watsi da tayin. 

Arsenal sun shirya tsaf dan sake kai wani tayi na biyu akan £25m.

Source: [ Jack Rosser]

✍️✍️✍️
Prince Tije

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post