] Tijee 2: YOURI TIELESMANS!!
Yakamata mutane su fahimci cewa Arsenal bazasu sayi Youri Tielemans a yau ba.
Komai ya lalacewa Arsenal daga lokacin da Elneny da Thomas Partey sukaje Injury komai ya lalace duk wani shiri ya lalace.
Elneny shine mataimakin Partey to shi kansa Elneny da yake da lafiya ya tafi dogon Injury, Thomas Partey yanzu haka yana da rauni babu haryanzu ba'asan takamammen lokacin da zaidawo ba.
Dan haka yanzu Arsenal nomba 4 suke bukata bawai nomba 8 ba.
Idan aka siyo Tielesmans to hakan yana nufin Zhaka zaikoma nomba 4. Kowa yaga yadda Zhaka yake kokari a nomba 8 yanzu to dole ana bukatar a bashi dama ce da kyau a nomba 8.
Dan haka nomba 4 shine damuwar Arsenal a yanzu sakamakon raunin Partey da Elneny.
Dan haka mutane su cire Tielesmans a ransu.
✍️✍️✍️
Prince Tije