ABUBUWAN DA YA KAMATA KUSANI AKAN DOUGLAS LUIZ!!

[ DOUGLAS LUIZ!!


Wanene Douglas Luiz?

Douglas Dan wasan Aston Villa ne dan kasar Brazil mai shekaru 24 a duniya.

Dan wasan yana buga nomba 4, nomba 8. Amma yafi buga nomba 4. 

Na kalla wasan dan wasan sosae a kakar wasa da ta gabata, abinda na fahimta game da Douglas Luiz shine.....Dan Wasa ne da yake buga kwallo da zuciya wurin sanya jiki ya amshi kwallo kamar yadda Zhaka yake wasa babu son zuciya.

Douglas Luiz Dan wasan ne da yake da kafa sosae domin ya'iya dukan ball yadda akeso. 

Wannan shine kadan abinda nasani game da Douglas Luiz.

✍️✍️✍️
Prince Tije

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post