Bellarin ya kulla yarjejeniyar kwantiragi da Barcelona abinda yarage yanzu shine hukuncin Barçelona akan cikinkin
Arsenal a shirye take da ta yanke kwantaragin dake tsakaninta da Bellarin.
Source: [Fabrizio Romano]
ARSENAL SUNYI ABINDA SUKA SABA YI!
Arsenal sunbawa Barcelona kyautar Hector Bellarin. Dan wasan yana jiran umurnine da zai bar kasar England dan tafiya Spain Inda za'agwada lafiyarsa.
Arsenal sun janye yanke kwantaragin dan wasan inda zaikoma Bacerlona a matsayin kyauta.
Source: [David Ornstein]
: Arsenal ta kulla yarjejeniya da Douglas Luiz akan kwantaragi. Dan wasan ya matsa wurin ganin yazo Arsenal.
Tat'taunawa naci gaba da wakana tsakanin Arsenal fa Aston Villa.
Source: [Fabirizo Romano [
Arsenal sun sanya yarjejeniyar basu wani kaso acikin cinikin kyautar Bellarin da sukayi.
Arsenal sun sanya Buy Clause abinda yake nufi da idan Barçelona zasu siyar da Bellarin nan gaba to dole zasu bawa Arsenal wani kaso daga cikin kudin da suka saida dan wasan.
Source: [Gerrad Moreno]
✍️✍️✍️
Prince Tije