TSOHON KOCIN ARSENALA ARSENE WENGER YA SHIGA CIKIN JIREN WASU MANYAN MASU HORARWA

Manyan Masu Horarwa da suka fi kowa dadewa a wasu kungiyoyin kwallon kafa (a lokaci daya)👇

-Arsenal: Arsene Wenger (1 Oktoba 1996-13 May 2018).

-Manchester United: Sir Alex Ferguson (6 Nuwamba 1986-19 May 2013).

-Real Madrid: Miguel Munoz (13 Afrilu 1960-15 Janairu 1974).

-AC Milan: Carlo Ancelotti (6 Nuwamba 2001-30 Yuni 2009).

-Chelsea: David Calderhead (1 ga Agusta 1907-8 Mayu 1933).

-Liverpool: Tom Watson (17 ga Agusta 1896-6 May 1915).

-Inter Milan: Helenio Herrera (1960-1968).

-Atletico Madrid: Diego Simeone (23 Disamba 2011-yanzu).

-Juventus: Giovanni Trapattoni (1976-1986).

-Barcelona: Johan Cruyff (Mayu 1988-Mayu 1996).

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post