ARSENAL SUN RASA YAN WASA BIYU DA SUKE NEMA A YAU!!

Kungiyar kwallon Kafa ta Juventus sunkusan cimma matsaya da Aston Villa akan dan wasan tsakiyar kungiyar dan kasar Brazil wato Douglas Luiz.

Aston Villa sun amince da tayin da Juventus tayi  masu na basu Mac kennie da Jr. Da Kuma Karin kudin da yakai £20m.

Tuni dan wasan ya amince da yakoma Juventus da taka leda.

Douglas Luiz Yana cikin Yan wasan tsakiyar da Arsenal ke zawarci a matsayin wadda xai maye gurbin Thomas Partey.

A daya bangaren Kuma Benjamin Sesko ya amince yaci gaba da taka leda a kungiyar Leuipzig dake kasar Germany. 

Benjamin Sesko da Douglas Luiz suna cikin Yan wasan da ake alakanta su da Arsenal sai dao Kuma a yanzu Arsenal ta rasa Yan wasan dukkan su. 
Kamar yadda Jaridar The Athletic ta ruwaito cewa Arsenal zasu sayi Yan wasan gaba da  Kuma Yan wasan tsakiya.

A ganinku Wana  Yan wasa  yadace tasiyo bayan rasa Sesko da luiz?

Admin
Prince Tije

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post