Kungiyar kwallon kafa ta Wolverhampton Wanderers na gab da kulla wata yarjejeniya da kungiyar Arsenal domin siyan dan wasan. su
Dan wasan Wolves Pedro Neto ya sake zama dan wasan da Arsenal ki sha'awa dauka, an bayar da rahoton akan buƙatur samun bayanan likita kafin yuwuwar kulla cinikin.
Wannan shi, ne a cewar wani rahoton akwai bukatar sanin halin da dan wasan yake ciki akwai wasu baya nai da ke cewa Mikel Arteta yana son siyan Neto - amma idan anyi gwajin lafiya an tabbatar da lafiyarsa.
Akwai damuwa game da yawan raunin da dan wasan na Portugal yake yi yayin da ya yi rashin nasara buga wasu wasanni a kakar data gabata, musamman ta hanyar ciwon kafa.
Neto ya kasance É—aya daga cikin mafi kyawun 'yan wasan Wolves a cikin 2023/24, duk da cewa bai buga yawan cin wasannin kungiyar ba Dan wasan mai shekaru 24 ya zura kwallaye biyu kuma ya taimaka aka zura kwallaye tara a wasanni 20 da ya buga a gasar Premier.
Ya taka rawar gani sosai a wasan da Manchester United ta sha kashi a gida da ci 4-3 a watan Fabrairu inda ya zura kwallo a raga kuma ya dauki kyautar gwarzon dan wasa.
Arsenal na son wannan salon na shi ya koma filin wasa na Emirates, amma idan za a iya tabbatar da cewa Neto zai iya goge tarihin raunin da ya samu. Da zarar an yi nazarin bayanan likita - idan an samu -, Arteta zai yanke shawara kan ko zai yi tayin.
Transfer ƙwallon ƙafa ta ce Wolves sun rage darajar Neto sosai.
An bayyana cewa an sanya sunan Arsenal kan farashin fam miliyan 80 a watan Janairu amma wannan adadi ya ragu zuwa fiye da fam miliyan 43.
Idan aka sayar da shi haka, Wolves za ta sami riba mai mahimmanci akan fam miliyan 15 da suka biya Lazio akan Neto a cikin 2019.