Arsenal tayi ma Ricardo Calafiori tayin kwantiragi mai tsawo dan wasan yayarda zai koma Arsenal idan har sun yarda zasu biya abinda Bologna ke bukata.
Chelsea yanxu haka suna ciki.
Mikel Arteta ya amince da dan wasan na Italy a matsayin dan wasan ukku da yake nema.
Arsenal na da kyakyawar alaqa da Bologna tun bayan cinikin Tomiyasu .kudin zai iya kai $50m. Sai dai har yanxu babu wani tayin da aka miqa a hukunce.
Source:(Fabrizio Romano)