Shaharran dan wasan Arsenal Chido Obi-Martin ya ziyarci filin atisayen kungiyar adawar Arsenal Manchester United na Carrington a farkon makon nan domin tattauna yiwuwar komawa kungiyar.dan wasan dai yana cikin tawagar matasa ta Arsenal da suka haskaka sosai cikin tawagar ta yan kasa da U20
Har yanzu dan wasan bai amince da sharuÉ—É—an tallafin karatu da kungiyar Arsenal tayi mai tayi ba.komai dai maye yake Shirin FARUWA muna saka ido kuma zamu cigaba da bibiyar yadda zata kasance
Gaskiya yaron nan zai ci Amanar mu,