KUNGIYAR KWALLON KAFA TA ARSENAL TA SAMU WANI GAGARUMIN TAYI AKAN YAN WASAN TA BIYU

Kungiyar kwallon Kafa ta Marseille na son Nkethia. Kungiyar na shirin kawowa Arsenal tayin £20m. Akan dan wasan gaban. Sai dai ana ganin Arsenal zasu bukaci abinda yafi £20m akan dan wasan.

Source: [Alan Nixon

Gilberto Silva da Thoe Walcott zasu bi tawagar yan wasan Arsenal zuwa kasar America wurin wasanni share fage (Pre-season Tour).

Tsoffin Yan wasan biyu zasuje American ne a matsayin wakilan (Ambassadors)  Arsenal a yayin zaman da kungiyar zasuyi a kasar.

Source: [Gunnerblog

Crystal Palace suna Shirin kawowa Arsenal tayin kudin da yakai £35m akan Smith Rowe, inda suke da kwarin  guiwa akan cewa Arsenal zata karbi tayinta na wadannan kudaden.

Haka zalika suma Fulham suna Shirin sake kawowa Arsenal tayi akan matashin dan wasan bayan da akayi watsi da tayinsu na farko.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post