Rocardo Calafiori da Arsenal Ankusa Kammalawa Arsenal Da Kungiyar kwallon kafa ta Bologna sun kusa kammala Yarjejeniyar Cinikayya tsakaninsu Wadda hakan zaibawa Dan wasan bayansu Ricardo Calafiori Damar Komawa Arsenal
Dan wasan Dan Asalin kasar Italiya Yayi Fatali da sauran Kungiyoyi irinsu Chelsea dadai Sauransu inda yazabi yakoma Arsenal kawai
✍️✍️✍️✍️✍️
Ibrahim Musa Funtua